NewsNX-Gist

Kimanin Garuruwa 60 Suka Samu Fitilun Sola (Senator Danjuma Goje)

Kimanin Garuruwa 60 Suka amfana Fitilun Sola (Senator Danjuma Goje) 
 Danjuma Goje Gombe senator
Kimanin Garuruwa 60 ne zasu amfana da sabbin Fitilun Kan Hanya Wanda Mai Girma Jagorar Siyasar Jihar Gombe Distinguished Senata Mohammed Danjuma Goje ya kawo a Karamar Hukumar Akko

Yau Talata 05-07-2022 tagawa Mai karfi karkashin jagorancin tsohon magatakardar Jamiyyar APCn Jihar Gombe Alhaji Abubakar Adamu August (Wakilin Wajen Pindiga) sun hallara a Garin Kumo don Kaddamar da wadannan sabbin Fitilun Na Kan Hanya

Garuruwan da zasu amfana da wadannan Fitilu sun hada da:

   • GONA EMIRATES
  • Zagaina Area – 25
  • Unguwar Alhaji Tukur  – 15
  • Galda
  • Dolli
  • Jomari
  • Burari 25
  • Gaudare
  • Yarda
  • Tongo
  • Auwaru
  • Garin Modibbo
  • Garkin Sarkin Yaki
  • Yuguda
  • Alagarno 30
  • Wuro Dulo
  • Beguwa
  • Sudingo
  • Abbakayel
  • Bakunano 27

AKKO EMIRATE…………..

 • Central Primary School – 15
 • Sarkin Yaki – 5
 • Unguwar Salihu Akko Layin Pilot – 10
 • Tambe 3
 • Kayel Baga
 • Tudun Kuma
 • Wuro Hashimu 15
 • Dan Yawa
 • Salifawa
 • Wanzamai
 • Garin Isa
 • Garin Waziri
 • Kwairi  – 30
 • Jaja
 •  Zego
 • Mararraban Tumu
 • Garin Garba 30

PINDIGA EMIRATE………….
– Birniwa
– Gujubawo
– Pali  – 15
– Garin Poli
– Gaudare
– Peshare  – 15
– Kesu Ardo
– Garin Baka
– Laushi
– Tampipi
– Kaya
– Barri
– Kesu Faddude
– Jauro Dave
– Leyari – 45

Kimanin Garuruwa 60 Suka amfana Fitilun Sola (Senator Danjuma Goje)

Baban Gombawa baa taba irinkaba a Jihar Gombe. Distinguished Senata Muna Adduar Allah ya tsawaita Rayuwarka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button