Music

Z Square Gombe – Yar Baba (Feat. Khadija Muhd)

Z square Gombe yar baba

Sabuwar Wakar Z Square Gombe – Yar Baba Ft. Khadija Muhammad

Shahararren mawakin zamani, marubuci, sannan producer wato Z Square Gombe, ya saki sabuwar videon waqar sa mai suna ‘Yar Baba. Z Square yayi fice wajen wakoki kala daban daban kama daga wakokin birthday, aure, soyayya da kuma wakokin gashe-gaishe na matasa. Z Square yana da wakoki daban daban masu nishadan tarwa.

Wannan videon mai suna’Yar Baba ya samu aiki mai kyau wato international high quality. Sannan a wannan video yazo muku da Jarumar Masana’antar Fina-Finai ta Kannywood. Jarumar ta taka rawar gani sosai a wannan video, Jaruma Khadija wacce akafi sani da Khadija Muhammad

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button