Music

Gyara Wakar Uku Sau Uku – Kawu Dan Sarki

Gyara wakar uku sau uku

Wakar Uku Sau Uku – Gyara

Arewa, Arewa ce (North Is North) Fitaccen mawakin wakokin Hausa da Makosa. Wanke akan kira su da (Masu Wakar Nanaye) Kawu Dan Sarki yazo da sabuwar waka mai suna Gyara, wannan waka tayi fice sosai a masana’antar ta Kannywood da kuma Arewaci Nigeria. Wanda ta reru daga bakin mai Ingallo wato Dan Sarki. Gyara Wakar Uku Sau Uku

Wannan waka ce mai qunshe da sakonni musamman mika al’amura ga Allah, da kuma neman taimakonsa. Wannan wakace wanda ake saka da a soundtrack na Uku Sau Uku. 3×3 Shiri ne mai dogon zango wanda ake sakewa a ko wacce ranar Juma’a banda satin biyun karshen zanzo saboda akan tafi hutun sati biyu a ko wanne karshen zango.

Kawu Dan Sarki, ya samu nasarori da dama a bangaren wakokinda yake domin ya karade Arewacin kasar da duk inda ake sauraron wakokin Hausa. Kamar Niger, Cameron, Da Sauransu. Sanna ya hada videon wakar a lokaci guda.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button